Ƴan sanda sun damke malamin da yayi wa ɗalibar sa ƴar shekara 13 fyaɗe
'Yan sandan sun kama Runsewe ranar a cikin makon jiya bayan mahaifiyar yarinyar ta kai kara a ofishin 'yan sanda ...
'Yan sandan sun kama Runsewe ranar a cikin makon jiya bayan mahaifiyar yarinyar ta kai kara a ofishin 'yan sanda ...
Jihar Zamfara kuwa akwai yara har 422,214. Sai ta goma ita ce Jihar Bauchi mai tulin ƙananan yara waɗanda ba ...
Ministan ilimi Nwajuiba ya umurci duk hukumomin rubuta jarabawar da su gaggauta fidda jadawalin Jarabawar su nan da mako daya.
Hakan inji Buhari, ya zama wajibi kan kowane yaro ya samu ilmin firamare da na sakandare.
Gwamnatin Jigawa za ta ciyar da daliban aji 4 zuwa 6
Idan da an amince da wannan tsari, iyayen yara za su rika biyan kudin makaranta a kan tsarin yawan ‘ya’yan ...
Shi dai wannan abinci gwamnatin tarayya ce take ciyar da daliban makarantun gwamnati dake fadin kasar nan.
A farkon 2015, gwamnatin jihar Adamawa ta sallami malaman firamari sama da 600.
Ya ce a karamar makarantar sakandare kuma akwai dalibi 68 ga kowane malami daya, babbar sakandare kuwa dalibai 46 ga ...
Malamai daga kananan hukumomi 23 na jihar ne za su sami wannan horo