KARYA DOKA: Gwamna Fintiri ya yi fatali da dokar lafiya a filin jirgin Fatakwal – Hukumar FAAN
FAAN ta koka kan yadda gwamnoni da ya kamata sune za su rika bin doka a matsayin su na shugabanni ...
FAAN ta koka kan yadda gwamnoni da ya kamata sune za su rika bin doka a matsayin su na shugabanni ...
Wani mazaunin garin ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa rikin ya barke a sanadiyyar wani hatsarin mashin da aka yi ...
Duk wani sabani, ya ce a bar hukumar da aikin hukunci ya rataya a kan ta, ita ce za ta ...
Gwamna fintiri ya yi wannan gargadi ne a lokacin da yake jawabi ga magoya bayan jam'iyyar PDP bayan nasara da ...
Wannan sanarwa ta fito ne a yau Laraba, kuma aka bayyana cewa rage musu girman ya fara nan take.
Yayi kira ga gwamnati da ta taimakawa al'umman wannan kauye da magunguna da kuma inganta cibiyar.
Cikin ‘yan gudun hijiran 91,000 din da za a dawo da su 4,000 yan asalin jihar Adamawa ne
Kwamitin shirya mika mulki na bangaren zababben gwamna Fintiri ne suka koka da haka.
Fintiri ya bayyana haka ne da yake zantawa da manema labarai bayan bayyana shi a matsayin sabon gwamnan jihar Adamawa.
Haruna ya ce gaba daya Adamu Fintiri na PDP ya samu kuri’a 376,552.