Hukumar Tace Finafinan Kano ta haramta finafinan da ke nuna dabanci da ‘yan daudu
Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano ta haramta kwata-kwata shirya finafinai masu nuna dabanci da kuma harkokin 'yan daudu.