Buhari ya canja sunan filin wasa na Abuja zuwa ‘ Filin Wasa na Moshood Abiola byMohammed Lere June 12, 2019 Buhari ya bayyana haka ne a jawabin ranar dimokradiyya da yayi a Abuja.