Kotu ta bada belin mutumin da ya damfari abokinsa naira miliyan 3.5 akan naira 500,000
Taiye ya yi wa abokinsa Vincent tallar filin sa fegi daya da rabi dake Millennium City akan naira miliyan 3.5.
Taiye ya yi wa abokinsa Vincent tallar filin sa fegi daya da rabi dake Millennium City akan naira miliyan 3.5.
Sai dai kuma kash, a takardar an bani fili ne mai darajar naira miliyan 25, kuma dokar gwamnati ta ce ...
Tashoshin da wannan doka ya shafa sun hada da tashar jirgin saman Aminu Kano dake Kano, da na Enugu da ...
Daga nan an kira mu ganawa da AIG a ofishin sa a ranar 14 Ga Fabrairu.
Ma'aikata sun isa wannan katafaren fili ne dake dauke da gidaje da misalin karfe 2 na dare suka rusa ginin.
Ina so in tabbatar muku cewa muna da takardun wadannan filaye wanda mahaifin mu ya mallaka.
Muna kira ga gwamnati ta sa baki a kara wa asibitin mu fili
Duk da an dakatar da yankunan Abuja daga sayar da filaye, tun a cikin 2006, har yanzu ana ci gaba ...