Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda 30 sun kama wasu 48 a Arewa ta Tsakiya da Arewa maso Yamma
Danmadami ya ce daga ranar 21 zuwa 25 ga Afrilu dakarun sun kashe ‘ysn bindiga 14 inda a cikin su ...
Danmadami ya ce daga ranar 21 zuwa 25 ga Afrilu dakarun sun kashe ‘ysn bindiga 14 inda a cikin su ...
Akwai dai ƙananan hukumomi 17 a Jihar Filato, inda a yanzu ake jiran sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi 9 kenan.
Mun fito ne domin mu wanke dattin da APC suka jibga mana a garin Jos. Za mu wanke garin tas, ...
Amma Ina mai tabbatar muku da cewa gwamnati za ta yi kokari wajen ganin ta biya albashin ma'aikatanta kafin watan ...
A cikin wasikar, Lalong ya ce an lauya kalaman sa ne amma bai furta irin abubuwan da ake zargin ya ...
Lalong ya karyata raɗeraɗin da ake ta yadawa wai Paparoma bai amince da mukamin shugaban Kamfen din Tinubu ba.
Buba ya ce gwamnatin sa ta siyo wadannan bindigogi ne ganin yadda rashi tsaro ya zama ruwan dare a karamar ...
Ya ce ofishin sakataren gwamnati za ta bada sunayen Sabin dagatan da aka nada nan ba da dadewa ba.
Bayan haka ina so in sanar maka cewa duka tsoffin kakain majalisun jihohi da mambobin su duk sun amince kai ...
A sanarwar haka da yayi a wata takarda da ya mika wa gundumar sa Sabongida, ya ce kwatakwata jam'iyyar APC ...