KORONA: Mutum 127 suka kamu a jihar, an sallami mutum 88 byAisha Yusufu June 10, 2020 0 Ndam ya fadi haka ne a zaman da kwamitin dakile yaduwar cutar ta yi a jihar ranar Talata.