CORONAVIRUS: Za mu ci gaba da barin tashoshin mu a bude don shige da fice – Minista Ehanire byAisha Yusufu March 14, 2020 0 Ehanire ya fadi haka da yake zantawa da manema labarai ranar Juma’a a Abuja.