ZAZZABIN LASSA: Mutum 247 sun kamu, 50 sun mutu a Najeriya
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa mutum 247 ne suka kamu da zazzabin lassa a kasar ...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa mutum 247 ne suka kamu da zazzabin lassa a kasar ...
Wanke gawa a cikin Daki: Shima hakan na da illa matuka. Maimakon a rika wanke gawa a cikin gida a ...
Hukumar ta ce a ranar 16 ga watan Fabrairu adadin yawan mutanen da suka kamu da cutar ya karu daga ...
Akalla mutane uku sun rasu a jihar Kano a dalilin kamuwa da zazzabin lassa da suka yi.
Tun a watan Agusta 2017 ne aka shigo da wannan katin sannan an tsara Katin yadda duk kasar da dan ...
Bisa ga rahotan mutane 184 ne suka kamu da cutar sannan 29 sun rasu jihar.
Gwamnatin Ondo kan kashe Naira miliyan 1.6 a kan duk mutum daya da ya kamu da cutar
Ya kuma ce wasu ma’aikatan kiwon lafiya uku sun kamu da cutar daga jihohin Benue, Bauchi and Rivers.
Agujiobi ya ce ma’aikatar su ta fara gudanar da bincike domin gano tushen bullowar cutar.
An yi kira ga mutane da tsaftace muhallin su.