Ƙarin kuɗin fetur ya zauna daram, ba za a cire ba – Buhari
Tuni dai wannan kari ya haifar da maganganu, har mutane da dama na tuna mulkin Jonathan.
Tuni dai wannan kari ya haifar da maganganu, har mutane da dama na tuna mulkin Jonathan.
Sylva ya ce abin takaici ne ganin yadda jamai ke dora wa Gwamnatin Buhari laifi.
Tuni dai wannan kari ya haifar da maganganu, har mutane da dama na tuna mulkin Jonathan.
Hukumar PPMC wadda ke ƙarƙashin NNPC ke da alhakin sayar da fetur din da ake sayarwa a cikin Najeriya.
Banda kunci da kangin talauci babu abin da mulkin Buhari ya tsinana wa 'yan Najeriya, sai tulin alkawurran karairayi.
Yayin da ya tashi daga naira 140.80 zuwa 143 80 a hannun gwamnati, tuni dillalai da masu gidajen sayar da ...
Karin ya zo wa 'yan Najeriya cikin bazata, ganin yadda ake zaman kuncin tabarbarewar al'amurra dalilin barkewar cutar Coronavirus.
Yayin da danyen mai ta fado zuwa dala 20 tun cikin 2002, zamanin mulkin Olusegun Obasanjo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci gidadjen man kasa da su rage farashin man fetur.
Duk da irin makudan kudaden da Gwamnatin Tarayya ke ikirarin Diezani ta sata, har yau an kasa dawo da ita ...