Gwamnatin Tarayya ta bada hujjar goranta wa ƴan Najeriya sayen fetur da arha
Ya jinjina wa Kungiyar Kwadago ta Kasa, saboda janye fita zanga-zanga da fasa tafiya yajin aikin da su ka yi.
Ya jinjina wa Kungiyar Kwadago ta Kasa, saboda janye fita zanga-zanga da fasa tafiya yajin aikin da su ka yi.
Dalilin haka ne aka nemi a gaggauta rusa Hukumar Rabawa da Sayar da Fetur da kuma yanka masa farashi, wato ...
Gamayyar Kungiyar Kwadago ta Kasa dai ta nemi gwamnati ta janye karin kudin fetur, ko kuma a tafi yajin-aikin da ...
Tuni dai wannan kari ya haifar da maganganu, har mutane da dama na tuna mulkin Jonathan.
Sylva ya ce abin takaici ne ganin yadda jamai ke dora wa Gwamnatin Buhari laifi.
Tuni dai wannan kari ya haifar da maganganu, har mutane da dama na tuna mulkin Jonathan.
Hukumar PPMC wadda ke ƙarƙashin NNPC ke da alhakin sayar da fetur din da ake sayarwa a cikin Najeriya.
Banda kunci da kangin talauci babu abin da mulkin Buhari ya tsinana wa 'yan Najeriya, sai tulin alkawurran karairayi.
Yayin da ya tashi daga naira 140.80 zuwa 143 80 a hannun gwamnati, tuni dillalai da masu gidajen sayar da ...
Karin ya zo wa 'yan Najeriya cikin bazata, ganin yadda ake zaman kuncin tabarbarewar al'amurra dalilin barkewar cutar Coronavirus.