Matatar man Ɗangote ta ƙaryata NNPC kan siyan litar mai N898, ” Kisisina da yaudarar Ƴan Najeriya ne NNPC ke yi
Muna ba ‘yan Najeriya tabbacin samun ingancin man fetur da kuma kawo karshen matsalar karancin mai a kasar.
Muna ba ‘yan Najeriya tabbacin samun ingancin man fetur da kuma kawo karshen matsalar karancin mai a kasar.
Ƙungiyar ta ce wannan mataki ya ƙara haifar da masifa da tsananin ƙuncin rayuwa maras misaltuwa kan 'yan Najeriya.
Abinda ya fi damun mu shine man ya wadatu a ko ina a faɗin ƙasar nan. Kuma zai wadatu zuwa ...
Cikin Agusta 2021 dai gwamnatin Buhari ta bada kwangilar gyaran Matatun Mai na Kaduna da Warri kan kuɗi har Dala ...
Agbon ya yi zargin cewa waɗanda ake ɗora wa aikin kula da matatun man, su ne tantiran ɓarayin da ke ...
Layin mai a gidajen mai ya kunno kai daga ranar Alhamis a Abuja, yayin da masu ababen hawa su ke ...
Sai dai kuma wasu na sukar matakin da IPMAN ta ɗauka, inda suke bada shawarar cewa ya kamata ƙungiyar ta ...
Mazauna yankin ma Kolmani sun shaida wa RDI cewa babu wani ƙarin haske da suka samu daga Gwamnatin Tarayya.
Idan ba a manta ba tun bayan zanga-zangar da kungiyar kwadago ta yi na nuna fushinta ga halin da gwamnati ...
Rahoton da Emadeb Energy Services ya fitar, ya nuna cewa fetur ɗin da ya sayo kuɗin sa ya zarce Dala ...