Majalisar Tarayya ya ce Buhari ya gaggauta dakatar da Shirin Ma’aikata 775,000, ya maida Shugaban NDE da ya tsige
Sun ce akwai kwamacala da ruguguwa a cikin shirin, don haka a dakatar da shi.
Sun ce akwai kwamacala da ruguguwa a cikin shirin, don haka a dakatar da shi.
Shi kuma Senator Tayo Alasoadura zai maye gurbin Keyamo a ma'aikatar Neja Delta.
Ba a dade ba kuma sai aka wanke Sylva ta hanyar maida masa da gidajen sa da EFCC ta kwace.
Su biyu sun rike jihohin su tsaron shekaru takwas zuwa 2015.
Haka dai Keyamo ya rattaba a shafin sa na Twitter mai suna @fkiyamo, jiya Litinin.