KISAN MANOMA: Zan amsa gayyatar Majalisa – Buhari
Gbajabiamilla ya ce nan bada dadewa ba za a bayyana ranar da Shugaba Buhari zai bayyana a gaban majalisar.
Gbajabiamilla ya ce nan bada dadewa ba za a bayyana ranar da Shugaba Buhari zai bayyana a gaban majalisar.
Sufeto Adamu ya ce a tabbata an kawo mai sunayen wadanda aka yakice daga wadannan mutane da mukamansu da kuma ...
Shugaba Muhammdu Buhari ya nuna takaicin yadda rigingimun rashin dalili su ka dabaibaye jam'iyyar APC.
Sun kara da cewa ya kamata a nemi jin ra'ayin jama'a kafin a yi azarbabin yanke hukuncin neman a mayar ...
Ya ce ya kamata a had a hannu da gwamnati domin ganin an saukake wa jama'a halin kuncin da suke ...
Adesina ya ce ba wai wannan mutum ya afko don wani abu da ba haka ba ne.
Dan Majalisar Tarayya Abubakar Fulata, wanda ke wakiltar Kananan Hukumomin Birniwa, Guri da Kiri-Kasamma ne ya gabatar da batun neman ...
Daga nan sai ya kara da cewa ya yi kusa sosai wai a ce Buhari ya shiga maganar tun a ...
Ya ce bayyana kadarorin sa a wannan lokacin ba tilas ba ne, sai idan ya ga dama kawai.
Shugabanni da Mambobin Kwamitocin Majalisar Tarayya da aka nada