RIKICIN SHUGABANCIN MAJALISA: APC ta ci Amanar mu – Wase
Sun mika takardar kokar su ga shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, a sakatariyar jam’iyyar ta kasa da ke ...
Sun mika takardar kokar su ga shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, a sakatariyar jam’iyyar ta kasa da ke ...
An samu Jami'u Isiaka da laifin damfarar wani ɗan Koriya ta Kudu dala $88,521 da ƙaryar zai samar masa kwangila ...
Sannan kuma Buhari ya roki sauran kasashen duniya su goya wa Najeriya baya wajen kkarin shawo kan matsalar tsaro.
Femi Adesina ne ya aika da wannan wasika majalisar inda ya shaida cewa Buhari ya kuma bukaci da su gaggauta ...
Ana samun nasara sosai a kan tsaro. Domin akwai lokacin da za a shafe kwanaki ko makonni, ko wata ba ...
Adesina ya rika bayyana irin zumuncin Buhari, yadda ya ke kiran Kiristoci ya na taya su murnar Kirsimeti.
Gbajabiamilla ya ce nan bada dadewa ba za a bayyana ranar da Shugaba Buhari zai bayyana a gaban majalisar.
Sufeto Adamu ya ce a tabbata an kawo mai sunayen wadanda aka yakice daga wadannan mutane da mukamansu da kuma ...
Shugaba Muhammdu Buhari ya nuna takaicin yadda rigingimun rashin dalili su ka dabaibaye jam'iyyar APC.
Sun kara da cewa ya kamata a nemi jin ra'ayin jama'a kafin a yi azarbabin yanke hukuncin neman a mayar ...