OYO: ‘Yan hauragiya sun yi zanga-zangar haushin damƙe gogarma Sunday Igboho a Kwatano
Dandazon matasa sun gudanar da zanga-zangar jin haushin kama gogarma Sunday Igboho da aka yi a Kwatano, Jamhuriyar Benin.