RUSAU A FCT ABUJA: Wike zai rusa wurare 500 masu kawo cinkoso tsakanin Dei-dei zuwa Karmo
Hukumar FCT Abuja ta bayar da wa'adin sa'o'i 24 kacal domin fara rushe duk wasu haramtattun gine-ginen kasuwannin da ba ...
Hukumar FCT Abuja ta bayar da wa'adin sa'o'i 24 kacal domin fara rushe duk wasu haramtattun gine-ginen kasuwannin da ba ...
Ya shawarci Tinubu ya ƙara matsa wa manyan hafsoshin tsaron ƙasa lamba, kuka idan ta kama ya ɗauki wani tsatsauran ...
Kakakin Yaɗa Labaran 'Yan Sandan FCT Abuja, Josephine Adeh, ta ce wata kwantinar jibge shara ce ta sha zafin rana, ...
Sannan kuma a ciki akwai Naira biliyan 5.1 da za a kashe wajen gyaran makarantu 100 a cikin kwanaki 100 ...
Sannan kuma a ciki akwai Naira biliyan 5.1 da za a kashe wajen gyaran makarantu 100 a cikin kwanaki 100 ...
Wike ya yi kira ga duk masu filaye, gidaje a Abuja da su kiyaye sharuddan biyan kudin harajinsu domin guje ...
"Ruguje waɗannan shaguna a irin waɗannan matsuguni cikin Abuja zai magance matsalar tsaron da mazauna Abuja ke fuskanta.
Wike ya bayyana haka ne a wata wasika da ya aikewa mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP BoT, Adolphus Wabara.
Saboda irin su infoma ne na 'yan fashi. Su na zaune ƙarƙashin 'yar laima duk su na lura da shige-da-ficen ...
Gwamnatin Buhari ta ciwo bashin dala miliyan 460 daga Chana cikin 2010, a lokacin tsohon Ministan Harkokin Kuɗaɗe na lokacin