Fayose ya kalubanci Lai Mohammed ya bayyana sunayen masu daukar nauyin Biafra
Bayanan da Lai Mohammed ya yi sun biyo bayan wani furucin da jam’iyyar APC ta yi cewa Gwamnan na Ekiti, ...
Bayanan da Lai Mohammed ya yi sun biyo bayan wani furucin da jam’iyyar APC ta yi cewa Gwamnan na Ekiti, ...
ya yi kira ga malaman Musulunci da su gaya wa shugabanni gaskiya.
Ya ce hakan karya ce aka kitsa masa.
Da ta ke jawabi, shugabar riko ta Jam’iyyar APC a jihar Ekiti, Kemi Olaleye ta kalubalanci Fayose da ya fito ...
Bwala ne da kansa ya bayyana haka a jiya Lahadin da ta gabata.
Fayose yace idan har akayi hakan to zai iya kawo yakin addini a kasa Najeriya.