Muddun aka yi murdiya a zaben Ekiti, zaben 2019 ma zai zama kila-wa- kala – PDP
Secondus ya bayyana haka ne da yake kaddamar da kwamitin da za ta kula da shirye-shirye da sa ido a ...
Secondus ya bayyana haka ne da yake kaddamar da kwamitin da za ta kula da shirye-shirye da sa ido a ...
A cikin watan Yuli mai kamawa ne dai INEC za ta gudanar da zaben gwamna a jihar ta Ekiti
Farfesa Mahmood Yakubu ne da kan sa ya bayyana haka.
“Fitowar da Buhari ya yi ya ce zai sake tsayawa takara, ai raina wa ‘yan Najeriya wayau ne
"Amma fa za mu yi amfani da karfin mu domin tabbatar da cewa tilas mun yi nasara.”
Fayose ya kara da cewa sannan kuma a daure a bayyana sunayen wadanda su ka sayi kadarorin idan an sayar.
“Obasanjo ne shugaban da ya kantara wa duniya karya cewa Buhari ne maganin duk wata matsala a kasar nan.
Sarkin Fulani Abashe da yatsa ya ce idan Fulani suka sake kashe wani a jihar, to shi zai sa a ...
Fayose, ya shaida wa manema labarai daga baya kafin ya bar fadar cewa tuni ya garzaya kotu,
PDP ta ce Fayose zai iya tsayawa takarar shugaban jam’iyyar PDP na kasa tunda wannan mukamin an bar wa ‘yan ...