Na fi karfin arcewa da gudu daga Najeriya -Fayose
Fayose dai zai mika mulki ne a hannun Fayemi, wanda dama a hannun sa ne ya karba cikin 2014. Zai ...
Fayose dai zai mika mulki ne a hannun Fayemi, wanda dama a hannun sa ne ya karba cikin 2014. Zai ...
Duk da dai Obasanjo baya tare da Jam'iyyar APC, a wannan zabe dai yayi APC ne.
Sai dai kuma duk da cika bakin da yayi sai gashi ko karamar hukumar sa ya kasa ci.
Fayemi na jam'iyyar APC ya samu kuri'u 13,863, PDP kuma 11, 456.
Wannan magan babu gaskiya a cikin sa.
Za mu kawo muku cikaken rahoton abin da zai wakana daga farko har karshe tare da hotuna da bidiyo dalla-dalla.
Minista Fayemi yayi zaben sa.
Idan kuma ka saci akwatu ka nemi shekawa a guje, za mu ragargaza maka kafafu kawai.
Tiyagas din da aka rika jefawa ya sa tilas Fayose ya yi sauri ya koma cikin ofis
Za ayi zaben Ekiti ranar14 ga watan Yuli mai zuwa.