Burina ya cika da na tsinci kaina a Kannywood – Teema Yola byAisha Yusufu November 13, 2018 0 Teema ta fadi haka da wasu ababe da dama a hira da tayi da PREMIUM TIMES a garin Kaduna.