KANNYWOOD: Zan karkata ga wasu harkoki baya ga fim a 2020 – Fati SU
Jarumar ta ce shugabanni da manya a farfajiyar Kannywood din suna ta kokarin ganin a kawo karshen wannan matsala a ...
Jarumar ta ce shugabanni da manya a farfajiyar Kannywood din suna ta kokarin ganin a kawo karshen wannan matsala a ...
Teema ta fadi haka da wasu ababe da dama a hira da tayi da PREMIUM TIMES a garin Kaduna.
Fitowa a irin wadannan shirin ga mutane irin mu ('Yan Arewa) ya matukar saba wa adinin mu da al'adanmu a ...
Jarumai kamar su Ali Nuhu, Nafisa Abdullahi, duk sun halarci bukin.
Saboda haka wannan abu da muka fara abu ne Mai kyau Kuma sannu a hankali zamu Kai ga nasara.
Ta shaida mana wadansu ababe uku da ke matukar burgeta a farfajiyar.