ZABEN BAYELSA: Kotun Koli ta kori karar APC kan neman sake bibiyar shari’a byAshafa Murnai February 26, 2020 0 Wannan rokon ne ita Kotun Koli ta yi fatali da shi a yanzu.