Kungiyar ‘Amnesty’ ta nemi Najeriya ta buga sakamakon zargin cin zarafin jama’a da sojoji ke yi
Amnesty International ta zauna tare da kwamitin inda ta damka masa binckiken da kungiyar ta fitar dangane sojojin.