KORONA: CAN ta yi kira ga gwamnati ta tsananta tilasta wa mutanen kasa bin dokokin Korona
Shugaban kungiyar Samson Ayokunle ne ya yi wannan kira a taron wayar da kan fastoci da aka yi a Abuja.
Shugaban kungiyar Samson Ayokunle ne ya yi wannan kira a taron wayar da kan fastoci da aka yi a Abuja.
Aruwan ya ce gwamnati ba za ta yi kasa-kasa ba wajen tabbatar da bin doka a fadin jihar.
Batun lalata da mata ko matan aure ya zama ruwan dare ga wasu masu kiran kan su limaman addinin Kirista ...