Wani limamin Coci ya kashe kan sa saboda budurwar sa ta ci amanar sa bayan ya she mata kuɗi
Mun jefar da gawar sa a can cikin daji ranar Juma’a, ba mu birne shi saboda abin da ya aikata ...
Mun jefar da gawar sa a can cikin daji ranar Juma’a, ba mu birne shi saboda abin da ya aikata ...
Lamarin ya faru cikin Ƙaramar Hukumar Obingwa, inda tuni aka kama Bishop Timothy Otu, Babban Limamin Cocin Agape Evangelical Ministry.
Rundunar ‘yan sandan a jihar Legas ta kama wani fasto mai shekaru 43 bisa laifin damfarar abokin sa naira miliyan ...
Fasto Chukwuemeka Ohanere da aka fi sani da Odumeje ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba zai mutu saboda ...
'Yan bindigan sun yi garkuwa da Uboh ranar Lahadi a cikin gidan sa dake cikin haeavar cocin da misalin karfe ...
Zuwa yanzu babu wanda ke da tabbacin ko wadanda suka yi garkuwa da Okoriko sune suka yi garkuwa da Uboh.
Da farko ya sumbaci shugaban kungiyar masu binciken littafi mai Tsarki sannan da wasu 'yan mata dake kungiyar mu.
Boko Haram sun sako faston cocin EYN Bulus Yikura da suka yi garkuwa dashi a makon jiya.
Sai dai kuma ya bayyana cewa cutar Coronavirus ba abin tayar da hankali ba ce. Kawai dai ana firgita mutane, ...
Aka yi ta neman sa har Allah yasa 'yan sanda suka cafke shi.