Gwamnatin Tarayya ta amince a kashe naira bilyan 117 wajen gyaran manyan titina
Ministan Ayyuka, Babatunde Fashola ne ya bayyana wa manema labarai haka, bayan tashi daga taron a Villa, Fadar Gwamnatin Najeriya.
Ministan Ayyuka, Babatunde Fashola ne ya bayyana wa manema labarai haka, bayan tashi daga taron a Villa, Fadar Gwamnatin Najeriya.
An kuma gano an dankara wa wata mata mai suna Aishatu Audu Jauro naira milyan 13.5 domin "horas da ma'aikata
Sai dai bai ce ga lokacin da za su bayyana binciken da za su yi ba, bayan sun kammala.
Ya ce dokar tsarin mulkin Najeriya bai dora wa gwamnatin tarayya wani nauyi mai yawan da ya kai na jihohi ...
Gwamnatin tarayya na kan aikin gyaran godoji 37 a Najeriya -Fashola
Wadannan zunzurutun kudi dai Ofishin Hukumar Kula da Basussuka ta Kasa ya samar da kudaden daga aljifan masu sha'awar zuba ...
Narka wasu kudade har naira bilyan 60 domin kammala aikin titin da ya tashi daga Dikwa zuwa Marte zuwa Monguno.
Sun hakikice cewa idan aka ciwo bashin, za a gina kayan more rayuwa da kuma samar da aikin yi ga ...
Sun nuna cewa bai ma san irin asarar rayukan da ake a kullum a kan titinan kasar nan ba, sakamakon ...
Gwammatin Tarayyà ta bayyana cewa nan nan ba da dadewa ba za ta fara sayar da gidaje a fadin kasar ...