KASAFIN KUƊI: ‘Yan kwangila na bin Gwamnati bashin naira biliyan 785 – Minista Fashola
Sai dai kuma ya ce hakan bai hana ma'aikatar sa kammala manyan ayyuka a kan manyan tituna 20 a cikin ...
Sai dai kuma ya ce hakan bai hana ma'aikatar sa kammala manyan ayyuka a kan manyan tituna 20 a cikin ...
Fashola ya yi wannan iƙirarin ne a yayin da ya ke jawabi wurin wani taron tattauna batun dangantakar gwamnati da ...
Naira biliyan 282.6 kacal aka ware za a kashe wajen ayyukan titina a shekarar 2022. Wannan kuɗi kuma sun yi ...
An bayar da kwangilar tun cikin 2011, amma ba a biya kuɗin kwangilar ba. Yanzu an amince a biya domin ...
Gwamnatin Tarayya ta amince a fara gina shingayen karɓar haraji daga motocin haya da waɗanda ba na haya ba a ...
A kan haka ne Gwamnatin Tarayya ta amince a kashe zunzurutun kudi naira bilyan 797.2 domin sabunta titin mai nisan ...
A wannan taro na 31 ne da aka gudanar a ranar Laraba, aka amince a bayar da kwangilar aikin ta ...
Ministan Ayyuka, Babatunde Fashola ne ya bayyana wa manema labarai haka, bayan tashi daga taron a Villa, Fadar Gwamnatin Najeriya.
An kuma gano an dankara wa wata mata mai suna Aishatu Audu Jauro naira milyan 13.5 domin "horas da ma'aikata
Sai dai bai ce ga lokacin da za su bayyana binciken da za su yi ba, bayan sun kammala.