Gwamnatin Tarayya ta fara raba kuɗin tallafi ga mutum 5,428 a Neja
Ana matuƙar fatar cewa waɗanda za su fara cin moriyar shirin za su yi amfani da wannan tallafi wajen inganta ...
Ana matuƙar fatar cewa waɗanda za su fara cin moriyar shirin za su yi amfani da wannan tallafi wajen inganta ...
Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta ƙaddamar da ba da rancen kwanan nan a ...
Ministar ta ce babban burin ma'aikatar shi ne ta inganta yanayin rayuwar iyalai, da masu fama da fatara da rashin ...
Za mu yi dukkan abin da ya kamata don mu ba kowane yaro ɗan Nijeriya damar ficewa daga ƙangin fatara ...
A bara ne aka samu ɓullar cutar nan mai suna ‘Coronavirus’ (COVID-19 a taƙaice), wadda da Hausa ake kira Korona.
Kwamitin mai membobi 17 ya na ƙarƙashin shugabancin Minista Sadiya da Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu.
Minista Sadiya Farouq ce ta bayyana hakan a wajen bikin ƙaddamar da shirin wanda aka yi a Dutse, babban birnin ...
Na gode wa Shugaba Muhammadu Buhari da Minista Sadiya Umar Farouq saboda fito da waɗannan tsare-tsare na cigaban ƙasa
Ma'aikatar ta ce wannan kason yaran makaranta ne da ake ciyarwa aka bi su har gida aka baiwa iyayen su ...
Minista Sadiya Faruq ce ta bayyana haka wurin wani taron musamman da ta yi tare da wasu takwarorin ta ministoci, ...