Majalisar Zamfara ta dakatar da mambobin da suka yi murnar sace mahaifin kakakin majalisar jihar
Jaafaru ya ce tuni an tunkuda su gaban Kwamitin tsawatarwa ta majalisar domin ta gudanar da bincike akai.