Dalilin da ya sa jami’ar Maryam Abacha ta sakawa ginin sashen Koyon Kimiyyar Zamantakewa da Gudanarwa sunan Atiku Abubakar – Farfesa Gwarzo
Ni ba ɗan siyasa bane, mun karrama Atiku saboda irin gudunmawar da ya baiwa ilimi a kasar nan ne musamman ...