Kungiyar Dattawan Arewa ta nada Ango Abdullahi sabon shugaba
Kungiyar ta kuma nada mambobin kwamitin amintattu 21 da mambobin kwamitin gudanarwa na kungiyar.
Kungiyar ta kuma nada mambobin kwamitin amintattu 21 da mambobin kwamitin gudanarwa na kungiyar.
Sanata Shehu Sani ne ke wakiltar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattijai.
Bayan haka kuma kungiyoyin sun ce mutanen arewa zasu karbi mallakin duk kaddarorin yan kabilar idan suka tashi.