FARFADIYA: Kashi 75 bisa 100 na mutanen dake dauke da ciwon na zama a kasashe masu tasowa ne – WHO
Ciwon farfadiyya ciwo ne dakan shafi kwakwalwar mutum inda mai dauke da shi zai rika suma.
Ciwon farfadiyya ciwo ne dakan shafi kwakwalwar mutum inda mai dauke da shi zai rika suma.
Masanan sun yi kira ga gwamnatoci da taimak musu da binciken.