DAGA YUNI ZUWA AGUSTA 2023: Yunwa da ƙarancin abinci za su galabaitar da mutum miliyan 25.3 a Najeriya – FAO
Rahoton ya ce 'yan bindiga sun hana manoma fita gona, hakan kuwa ya janyo gagarimar matsalar ƙarancin abinci.
Rahoton ya ce 'yan bindiga sun hana manoma fita gona, hakan kuwa ya janyo gagarimar matsalar ƙarancin abinci.
Ya kuma yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta zuba kuɗi sosai wajen tabbatar da samun nasarar wannan shiri.
A Najeriya lamarin ya zo wa talakawa a daidai lokacin da 'yan bindiga ke ci gaba da hana manoma kwasar ...
Sauran kayan abincin da farashin su ya kara hauhawa a watan Afrilu, sun hada da man waken soya, man ganyayyaki, ...
Ta ce wadannan dimbin milyoyin jama’a na fama da rashin cin yau ballantana na gobe, wanda hakan barazana ce sosai ...
Sai dai kuma abin mamaki shi ne yadda darajar namanalade ta fadi warwas a duniya, musamman a kasashen Turai.
Samar da abinci mai tsafta da nagarta shine mafita wajen inganta kiwon lafiyar mutanen duniya
Rashin cin abincin da ya kamata ne ke kawo cutar Kiba da wasu cututtuka
Pink ta ce sare itatuwa na kara matso da Hamada kusa.