RIKICIN APC: Oshiomhole ya daukaka kara byAshafa Murnai March 5, 2020 0 Ba a dai sa ranar da kotu za ta fara sauraren wannan kara da Oshiomhole ya daukaka ba.