ZAKARA GARIN TONE-TONE YA TONO WUƘA: Kada fa ziyarar Tinubu wurin Obasanjo ta tayar wa Jagaban da Fani-Kayode tsohon gulando
Cikin waɗanda su ka raka Tinubu gidan Obasanjo, har da biloniya Femi Otedola da Femi Gbajabiamila, Kakakin Majalisar Tarayya.