CORONAVIRUS: Sama da mutane 500,000 ne suka kamu a Duniya byAisha Yusufu March 27, 2020 0 A Najeriya mutane 70 ne ke dauke da cutar, mutum uku sun warke sanan daya mutu.