MATSALAR TSARO: Lauya Falana ya maka Buhari da Majalisa kotu, saboda rashin na’urorin tsaro a gidajen kurkukun Najeriya
Ya maka su ƙara watanni biyu bayan 'yan ta'addar ISWAP sun ragargaza kurkukun Kuje, inda su ka fitar da kwamandojin ...
Ya maka su ƙara watanni biyu bayan 'yan ta'addar ISWAP sun ragargaza kurkukun Kuje, inda su ka fitar da kwamandojin ...
Sannan kuma Buhari ya roki sauran kasashen duniya su goya wa Najeriya baya wajen kkarin shawo kan matsalar tsaro.
Falana ya ce akwai wasu 'yan kasar Faransa biyu tare da wani lauya da Magu ya taba gurfanarwa a kotu, ...
Akalla masu gudun hijira 200 suka mutu a harin da aka kefa musu bam a ranar 17 GA Janairu, 2017.
An kafa EFCC ce domin ta farfado da kasuwanci da tattalin arziki, ba wai su karya tattalin arziki ba.
Duka kanwar ja ce.
Yanzu Libya babu takamaiman gwamnati, ‘yan tawaye sun kasu gida biyar, kowane bangare na ikirarin shi ke da Libya.