Kashi 20 na yaran da suka kammala firamare a Najeriya ke iya karatu -Bankin Duniya byAshafa Murnai March 8, 2018 rahoton ya yi kira da a dauki kwararan matakai da kuma karin ingantaccen tsari.