Fafaroma ya yi jimamin kisan gillar manoman shinkafa a Zabarmari
Za mu ci gaba da yi wa Najeriya addu'a saboda kisan da mahara ke yi a kasar babu kakkautawa ya ...
Za mu ci gaba da yi wa Najeriya addu'a saboda kisan da mahara ke yi a kasar babu kakkautawa ya ...
Shugaban mabiya Darikar Katolika Pope Francis, ya goyi bayan auren jinsi daya, wato namiji da namiji, mace da mace.
Haka Fafaroma ya fada a cikin wata hira da aka yi da shi yau Alhamis a jaridar La Repubblica ta ...
Cocin mabiya darikar Katolika dai ya na da dimbin mabiya a Afrika da kuma Amurka ta Arewa.