Tinubu ya ƙara yawan garken jami’an yaɗa labarai, daidai lokacin da tattalin arzikin Najeriya ke dukan gwamnati da gwaggwabzar talakawa
Cikin wata sanarwar da Mashawarci na Musamman Kan Yaɗa Labarai ga Shugaban Ƙasa, wato Ajuri Ngelale ya fitar a ranar ...