An sace basarake a Abuja
Wasu mahara dauke da manyan makamai sun sace sarkin kauyen Rubochi, Ibrahim Pada a Abuja ranar Talata.
Wasu mahara dauke da manyan makamai sun sace sarkin kauyen Rubochi, Ibrahim Pada a Abuja ranar Talata.
“Obasanjo ne shugaban da ya kantara wa duniya karya cewa Buhari ne maganin duk wata matsala a kasar nan.
Da yake zantawa da manema labarai a Abuja, gwamnan Yahaya Bello ya ce rashin samun tarbiyya na kwarai ne ya ...