Masu binciken gasgata labarai ‘Fact-Checkers’ na zargin YouTube da yada bayanan karya, sun kuma ba da shawarwari hudu domin kauce wa rudanin matsalar – DUBAWA
Kwarewarmu a matsayin masu bincike da kuma hujjojin da muka samu ta hanyar amfani da illimi na nuna mana cewa ...