Mu muka fatattaki Oshiomhole daga APC, amma ba za mu Obaseki PDP ba – Wakilan gundumar Oshiomhole
Ko a baya ma mun dakatar da Oshiomhole ne saboda rawar da yake takawa wajen tarwatsa jam'iyyar jihar.