Najeriya na gab da samun shaidar yin sallama da cutar Shan-Inna – WHO
Ofishin WHO dake Brazzaville a kasar Kongo ta sanar da haka a shafinta na Twitter '@WHOAFRO'.