INEC ta kafa Kwamitin Sa-ido Kan Zabe byAshafa Murnai March 6, 2018 0 Mohammed Kuna, shi ne shugaban kwamitin, sai sauran mambobi su takwas da za su taya shi aiki.