Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga 108 cikin sati daya a Arewa maso Yamma
Manjo Janar Enenche, ya ce sojojin sama sun kashe 'yan bindiga 17 da Dajin Dunya cikin Jihar Katsina.
Manjo Janar Enenche, ya ce sojojin sama sun kashe 'yan bindiga 17 da Dajin Dunya cikin Jihar Katsina.
Tun bayan jin wannan sanarwa, mutanen Abuja kuma ciki ya duri ruwa.
Jihohin Arewa Maso Yamma sun hada da, Kaduna, Kano, Zamfara, Sokoto, Kebbi, Katsina da Jigawa.
Idan ba a manta ba Fasto Enence ya yi kowar cewa wai da hadin bakin gwamna El-Rufai a kashe sarkin ...