Za mu murkushe duk wanda ya sake bijiro wa da Zanga-zangar #EndSARS – Rundunar ‘Yan sanda
Rundunar 'Yan sandan Jihar Legar ta gargadi masu shirin bijiro da sabuwar Zanga-zangar #EndSARS a jihar Legas da su shiga ...
Rundunar 'Yan sandan Jihar Legar ta gargadi masu shirin bijiro da sabuwar Zanga-zangar #EndSARS a jihar Legas da su shiga ...
PREMIUM TIMES ta buga labarai da dama kan yadda masu zanga-zangar #EndSARS suka rika fitowa manyan titunan jihohin kasar nan.
Patrick Okara na cikin aiki a garejin sa, sai ya ga dafifin ƴan takife da makamai sun tunkaro shi gadan-gadan.
Kashi 35 bisa 100 na wadanda aka tuntuba din kuma sun ce bas u goyi bayan fita yin zanga-zangar ba.
Gwamnati jihar Filato ta fitar da sunayen wuraren da matasa suka lalata a jihar a lokacin zanga-zangar #EndSARS.
Da zarar an tabbatar da abinda ya faru, gwamnati zata bayyana matsayinta akai.
Lalle za mu fara yajin aiki nan da sa'o'i 24 idan jami'an tsaro suka ci gaba da muzguna mana.
Gwamnatin Jihar Lagos ta ce za ta binciki yadda aka bude wa masu zanga-zangar #EndSARS a Lekki.
Buni wanda kuma shi ne Gwamnan Jihar Yobe, akwai wata boyayyar manufa a kunshe cikin zanga-zangar #EndSARS, wadda ta yi ...
Hakan yasa da a lama dai wasu da dama za su yi kwanan titi ne.