DAN SANDA: Kofur ya harbe Sajen saboda naira 100 kudin giya a mashaya byAisha Yusufu January 31, 2018 0 Emmanuel Timothy ya ki biyan Naira 100 kudin giyar da ya sha.