Zan biya ma’aikatan jihar Adamawa 30,000 mafi kankantar albashi – Sabon Gwamna Fintiri
Fintiri ya bayyana haka ne da yake zantawa da manema labarai bayan bayyana shi a matsayin sabon gwamnan jihar Adamawa.